
Hausa Dictionary for Everyday Use: Hausa-English/English-Hausa
Hausa Dictionary for Everyday Use je určen pro lepší přístup k jazyku milionům hausa mluvčích a vědců v Nigérii i mimo ni. Autoři se snažili zachytit nové termíny a výrazy, které nebyly v předchozích publikacích použity, a to ve standardním jazyce hausa, kterým se hovoří převážně v nigerijském Kanu.
Kamusun Hausa na Yau da Kullum, kundin littafi ne da ya ke dauke da kalmomi na Hausa da ma'anoninsu. An yi amfani da ingantacciyar Hausa wadda Hausar Kano ta mamaye.
Littafin nan ya kunshi tsofaffi da sababbin kalmomi, wanda ya bambanta shi da sauran Qamusan da suka gabace shi. An yi wannan littafi ne domin manyan malamai na jami'o'i da dalibai masu bincike da masu magana da Harshen Hausa da masu koyon Hausa a Najeriya da wajenta.